Dubulan.
Hello everybody, hope you're having an amazing day today. Today, I will show you a way to prepare a distinctive dish, dubulan. One of my favorites. For mine, I'm gonna make it a little bit tasty. This is gonna smell and look delicious.
Dubulan is one of the most favored of current trending foods on earth. It is simple, it is quick, it tastes yummy. It is appreciated by millions every day. Dubulan is something that I have loved my whole life. They're nice and they look wonderful.
To get started with this particular recipe, we must first prepare a few ingredients. You can cook dubulan using 8 ingredients and 6 steps. Here is how you cook it.
The ingredients needed to make Dubulan:
- {Make ready 4 of Fulawa kofi.
- {Take of Yis cokalin shan shayi daya.
- {Take of Sukari gwangwani 2.
- {Prepare of Mankuli Rabin kwalba (na suya).
- {Take of Lemon tsami guda biyu.
- {Take of Ridi kantu(in kina da ra'ayi).
- {Prepare of Man kulli na suya rabin kwalba.
- {Take 2 of Man kulli na kwabi cokalin cin abincin.
Instructions to make Dubulan:
- Ki mutsuka fulawarki da man kulli sosai,har sai man ya shiga fulawa,sai ki zuba yis ki juya fulawa..
- Sai ki kwaba da ruwa,kwabin kada yayi ruwa ya zamto mai dan tauri kada yakai na mutu fai.Bayan kin kwaba sai ki aje shi na tsawon minti 30..
- Sannan ki dinga murza ta da fadi da tsaho,sai ki lankafa ta ki hada ki had'a baki da bakin fulawar tayi kaman awarwaro.Wasu kuma suna amfani da injin murza taliya ne wajen murza fulawar..
- Sannan ki dora mai akan wuta idan yayi zafi sai ki dinga saka fulawar a man kina soyawa,idan tayi Jah sai ki kwashe.Idan kin gama sai ki ajesu gefe..
- Ki dako wannan sukari naki gwangwani biyu ki zuba a tukunya tare da ruwan lemon tsamin da kika matse ki tace shi,ki bar su a wuta suyi ta dahuwa sai sukarin ya soma yauki,ki aje gefe ya huce..
- Idan ya huce sai kina dako wannan soyayen fulawar kina sakawa a cikin wannan dafaffen sukarinki da kika dafa da lemon tsami,ki juya sukarin ya shiga cikin dubulan d'in sosai,sannan ki cire.Shike nan kin gama wasu kuma suna yaryada ridi/kantu akai Wasu a maimakon lemon tsami suna saka tsamiya..
So that's going to wrap this up with this exceptional food dubulan recipe. Thanks so much for your time. I am sure that you can make this at home. There's gonna be more interesting food in home recipes coming up. Remember to bookmark this page on your browser, and share it to your loved ones, colleague and friends. Thanks again for reading. Go on get cooking!